Duk da makudan kudaden da nake dankarawa gwamnoni, sun ta’allaka wajen gina gadojin sama marasa amfani, maimakon kula ta talakawa -Tinubu
Shugaban ya ce a halin yanzu jihohi suna samun kuɗaɗen shiga har sau huɗu zuwa biyar fiye da yadda suke...
Shugaban ya ce a halin yanzu jihohi suna samun kuɗaɗen shiga har sau huɗu zuwa biyar fiye da yadda suke...
Wannan aikin na daga cikin shirin Gwamnatin Tarayya na sabunta kayayyakin more rayuwa a filayen jiragen sama a faɗin ƙasar.
Tsohon gwamnan ya musanta dukkan zarge-zargen, yana mai cewa ana amfani da shari'un ne domin ci gaba da tsare shi.
Harin ya sake ƙara nuna yadda rikicin da ke tsakanin Houthis da Saudiyya ke barazana ga harkokin makamashi a yankin...
Ya ce matakin ya sake tabbatar da manufofin gwamnatinsa na adalci, daidaito, haɗa kan al'umma da kuma tabbatar da cewa...
Lardin Ituri ne ya fi fama da annobar, inda yake ɗauke da kashi 89 cikin 100 na dukkan masu cutar...
Buratai ya ce faɗaɗa rundunar ba wai kawai zai ƙarfafa tsaron ƙasa ba, har ma zai taimaka wajen kare dimokuraɗiyya.
Buratai ya ce waɗannan fannoni ne za su mamaye yaƙe-yaƙen gaba, don haka akwai buƙatar fara saka hannun jari tun...
ICPC ta ce tun bayan kama El-Rufai a watan Fabrairun 2026, ana ci gaba da duba lafiyarsa tare da halartar...
Gwamnan ya bayyana cewa an ba shi shawarar a sayar da takin ga manoma a farashin tallafi, amma ya ƙi...