Jami’in kuma majiyar mu, wanda ke zuwa wajen Buhari a kullum, ya nemi a sakaya sunan sa, domin ya ce...
Wannan kamfani dai ya na a kan Titin Oshodi-Apapa, a rukunin masana’antu na Amuwo-Odofin, mai lamba C63A.
An kai masa harin ne a unguwar Kabuga Janbulo in da yake Zaune.
Ko me ya sa gwamnatin Jihar Kano ta fasa binciken? Za a ji komai idan aka biyo mu dalla-dalla.
Magoya bayan bangarorin biyu ne suka halarci zaman kotun yau a Abuja.
A tsarin NPA, dukkan ribar da aka samu sai an fara zuba ta dungurugum a asusun TSA da ke CBN...
"Sai ni na fara zuwa wurin kafin jami'an Red Cross, aka damka min 'yan matan."
abin da babban attajirin Najeriya ke samu a rana daya, ya nunka abin da talaka ke kashewa a bukatun sa...
Dalilin Da Ya Sa Shinkafar gida ta fi ta waje tsada -Ministan Noma