An kori manyan jami’an ‘yan sanda hudu
Ya kuma kara da cewa an ladabtar da wani Mataimakin Sufurtanda daya, ta hanyar yi masa riktayar dole,
Ya kuma kara da cewa an ladabtar da wani Mataimakin Sufurtanda daya, ta hanyar yi masa riktayar dole,
A cikin ‘yan shekarun nan, an rika amfani da yunkurin Biafra tun daga hanya ta lalama da kuma nuna damuwa,...
Gwargwadon karfin ka, gwargwadon gudummawar ka. Kai ka ingata rayuwar makwabcin ka. Wani ya inganta rayuwar ‘ya’ayan gajiyayyu da gajiyayyaun...
Tun cikin 2016 ne kamfanin Etisalat ke cikin matsin-lambar neman ya biya ashin naira bilyan 541 wanda kamfanin ya ciwo...
Tun Sadiya Jubrin na karamar yarinya, babban muradin ta shi ne ta zama malamar makaranta, mai koyarwa a cikin aji....
A yanzu dai babu sauran wani boye-boye ko wata kwana-kwana. Duk mai hankali, ko ma wace jam’iyya ka ke goyon...
An dai samu Aliko da zungureriyar bindiga guda daya, da kuma wata bindigar samfurin harba-ruga ita ma guda daya.
Birex ta kara da cewa COP shiri ne na shekara-shekara tsakanin gwamnatin Amurka da kuma Nijeriya a kan hana yakuwa...
Dangane da batun ci gaban da suka kawo a majalisa kuwa, shugaban na marasa rinjaye ya ce ai ko yadda...
Ka dade a cikin jami’a ka na koyarwa shekaru da dama tun ma kafin a nada ka shugabancin NOUN.