Sojoji sun kwato shanu da tumakai 510 daga hannun barayi
Kakakin Sojoji Sani Usman ne ya bayyyana haka a yau Laraba. Ya ce sojoji sun samu nasarar ceto shanu 269...
Kakakin Sojoji Sani Usman ne ya bayyyana haka a yau Laraba. Ya ce sojoji sun samu nasarar ceto shanu 269...
Kakakin yada labarai na rundunar, Muhammad Shehu ne ya bayyana haka a Gasau, babban birnin jihar.
PDP ta ce Fayose zai iya tsayawa takarar shugaban jam’iyyar PDP na kasa tunda wannan mukamin an bar wa ‘yan...
Amma kakakin yada labaran INEC, Rotimi Oyekanmi, ya ce ba zai yi magana a kan batun da ke gaban kotu...
An kashe tsohuwar ne a kauyen doka da ke kusa da garin Bauchi, bayan an zargi tsohuwar da maita.
Burgediya Janar Kukasheka ya ce tuni ‘yan sanda sun damka wanda aka kama din ga jami’an sojoji.
Bolaji Abdullahi ya tunatar da Sagay cewa bai yiwuwa mutum ya ce ya na son dan mangwaro, sannan kuma ya...
An iza keyar su kurku sai ranar 25 Ga Oktoba za a zauna kotu.
Akwai wasu ‘yan jarida uku da su ka samu kananan raunuka.
Ai yanzu an daina turo wani ko wata daga sama don a bashi mukami.