TATTAUNAWA: Gwamnatin APC, ta PDP ce – Sule Lamido
Ku dubi irin yadda aka kafa jam’iyyar, ba daga sama a rana daya ta fado ba, sai da aka sha...
Ku dubi irin yadda aka kafa jam’iyyar, ba daga sama a rana daya ta fado ba, sai da aka sha...
Kungiyoyi da hukumomi sama da 30 ne su ka halarci zaman sauraren koke-koken da jama’a su ka rika gabatarwa.
Da ya ke jawabi a yayin taron Shugabannnin Kwamitin Koli na jam’iyyar APC, dangane da abubuwan da ke faruwa a...
Manajan Daraktan Kamfanin Inshorar Jaiz a Najeriya, Momodou Musa, ya ce za su tafiyar da shirin a bisa tsari na...
“Kwanan nan ya nada kwmishinonin zabe na jihohi 12. To me ake jira da na sauran jihohi 16?”
Wannan matsaya da majalisar ta dauka, ta biyo bayan wani roko ne da Sanata Bala Na’Allah ya gabatar a yau...
Bari na fara da yi wa kowa lale marhabin da zuwa wannan muhimmin taro na shugabannin zartaswar jam’iyyar mu.
Rikicin Fulani makiyaya da manoma a kasar nan ya zama karfen-kafa kuma babbar barazana ga zaman lafiya da zamantakewar mu...
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ya roki wadanda su ka karbi tallafin zakkar da su yi amfani da kudaden ta hanyar da ta dace musu.