Intels ya roki gwamnatin Najeriya, ya amince da bin tsarin TSA
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
Sule Lamido da Ibrahim Shekarau na daga cikin wadanda suka fito su na neman takarar shugabancin kasa a 2019.
Kemi ta ce a yanzu haka dai an tura jami’ai 1,710 jihohi 33.
Ya yi wannan jawabi ne a Ado-Ekiti, jihar Ekiti ranar Asabar da ta gabata.
Har yanzu dai babu wata kabila da ta fito ta ce ita ce ta yi kashe-kashen.
Gobarar dai ta tashi ne kwana daya kacal kafin a fara jarabawa.
An fara yin kaffa-kaffa da shi saboda take-taken sa da shugaban kasa na lokacin, Olusegun Obasanjo na kallon Atiku na...
Haka dai hukumar gudamanarwar Shirin N-Power ta bayyana.
“Mu na son mu cire wani tunani ko kokwanto a zukatan jama’a cewa babu wasu gidaje 222 a ko’ina dawai...
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.