KASHE-KASHE A BENUE: Buhari da APC ba su da tausayi, inji PDP
Babbar jam’iyyar adawar ta ce kisan na Benue babban bala’i ne, kuma tsantsar keta ce matuka.
Babbar jam’iyyar adawar ta ce kisan na Benue babban bala’i ne, kuma tsantsar keta ce matuka.
Marafa ya umarci Kachikwu kada ya masa tambayoyin, yayin da nan take ya yi shiru bai amsa su ba.
Matan sun bayyana cewa an rudi ’ya’yan na su ne da niyyar cewa za a sama musu aikin yi mai...
“Haba jama’a! Mun gaji da su haka nan fa.”
An kuma tun tubi Kakakin Yada Labaran Shugaban Kasa, Femi Adesina, amma ya ce a bai san da labarin ba.
Shekaru biyu da su ka gabata ne Shugaba Buhari ya nada kan sa Ministan Fetur, inda ya nada Ibe Kachukwu...
Sauran gidajen mai kalilan da ke bude, su ne saida kowace lita ce akan naira N250.
Salisu Majigiri ya bayyana haka a ranar Talata, yayin da ya ke zantawa da manema labarai a Katsina.
Kwamishinan Yada Labarai, Muhammed Garba ne ya shaida haka
UNICEF ta ce akalla an haifi jarirai kusan 360,000 a ranar sabuwar shekara ta 2018, jiya Litinin kenan a duniya.