Majalisar Tarayya ta bukaci rundunar soja ta biya diyyar milyan 25.3 ga sojan da ta yi wa kazafin Boko Haram
Za a biya diyyar naira miliyan 25.3.
Za a biya diyyar naira miliyan 25.3.
Sagay, ya ce wasikar ta Obasanjo, cin fuska ne
Majalisar na so ayi zaben su da farko
Buhari ya sa an saisaita tattalin arzikin.
Sun ce dangwalin shanu hatsari ne, don haka maganar kakkafa dangwalin shanu zai janyo wa kasar nan bala’i.
kakakin ’yan sandan Taraba, David Misal ya ce ba su ba ne suka saki wadanda ake zargin.
Sarkin Fulani Abashe da yatsa ya ce idan Fulani suka sake kashe wani a jihar, to shi zai sa a...
Me ya sa gwamnati duk ta kauda ido daga wadannan kashe-kashen? Ko don musulmi ne aka kashe ne?
Dukkan su Dangin Shugaban Karamar Hukumar Munya da ke jihar Neja
Sannu a hankali sai duk wadannan burtaloli duk suka bace a doron kasa.