An falla wa wata Sanata mari
za ta kai magana a gaba, tunda dai an san wanda ya yi marin.
za ta kai magana a gaba, tunda dai an san wanda ya yi marin.
Kwankwaso ya yi haka ne domin ya kyale Ganduje ya tafiyar da mulkin sa kawai.
Majalisar a zamanin sa ta zauna daram
Kemi ta yi wannan bayani ne a ranar Lahadi a Abuja.
Ita rashawa riba ce, amma ga wadanda ba su bin ka’idar da doka ta shimfida a yi komai daidai.
Buhari ya yaba da irin yadda kamfanin Eni ke narka dimbin jarin sa wajen harkar danyen mai a kasar nan.
An hako shi a kogon Misliya da ke kan Tsaunin Carmel, kimanin kilomita 12 yamma da Haifa.
Kungiyar Gwamnonin ta ce kudaden da NNPC ke karkatarwa dai ba ta zuba su a asusun tara kudaden shiga na...
Rundunar ta ce sun bayar da wannan shawara ce domin hakan ne zai sa a kauce wa rikici a jihar.
Zaratan sojoji ke ta bincike a yankin da nufin kokarin gano inda ya ke.