KIWON LAFIYA: Gwamnatin Tarayya za ta kafa Cibiyar Karɓar Gudummawar Jini a ƙananan hukumomi 774
Kakakin Yaɗa Labaran Cibiyar Tattara Jini ta Ƙasa (NBSA), Abdullahi Haruna ne ya fitar da wannan sanarwa a ranar Asabar,...
Kakakin Yaɗa Labaran Cibiyar Tattara Jini ta Ƙasa (NBSA), Abdullahi Haruna ne ya fitar da wannan sanarwa a ranar Asabar,...
Sai kuma wasu biyu da aka kama kan hanyar Zaria zuwa Kaduna, suna ɗauke da ƙwayar Taramol 1300 duk a...
Ya kuma yi kira ga shugabannin NNPP su ƙara nunka ƙoƙarin da suke yi domin jam'iyyar ta samu nasara a...
Ajuruchi ta ce lokaci ya yi da za a zabura wajen ruɓanya duk harkokin hada-hada, ruɓanya samar da aikin yi...
A ranar Juma'a ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya bayyana cewa ƙarin kuɗin fetur ya zama tilas, sai dai a...
An kula da lafiyar wasu, an bayar da kayan abinci da na sauran buƙatu, kayan tsafta da kuma kuɗaɗe."
A ranar 20 Ga Agusta ne Gwamna Abba Kabir-Yusuf ya aika wa Majalisar Dokokin Kano ƙarin kasafin 2024 na Naira...
Ƙungiyar ta ce wannan mataki ya ƙara haifar da masifa da tsananin ƙuncin rayuwa maras misaltuwa kan 'yan Najeriya.
Tsarin karatun Alkur'ani tsangaya daɗaɗɗen tsarin karatu ne a ƙasar nan tun kafin zuwan Turawa.
Hukumar Sa-ido kan Hada-hadar Kuɗaɗe (SEC), ta jaddada cewa ta rattaba amincewa ga kamfanonin kirifto' biyu