Za mu sayar da kadarorin da aka sace mu ka kwato – Buhari
“To mu na nan dai mu na bin abin daki-daki, kun san ita dimokradiyya sai ana bi sannu.
“To mu na nan dai mu na bin abin daki-daki, kun san ita dimokradiyya sai ana bi sannu.
Sojoji sun musanta zargin da wasu ke yi cewa Kanu ya na hannun su a tsare.
“Saukar Jacob Zuma na Afrika ta Kudu daga mulki abu ne mai koyar da darasi.
Oni ya ce ya fara sata a cikin jirgine a wannan shekara.
An nemi a kai ruwa rana tun a ranar Laraba da ta gabata.
Jam’iyyar ta ce kokarin gyara da sauye-sauyen da PDP ke yi.
Cikin wadanda suka halarci bikin kaddamar da aza harsashin har da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo.
Ya ce kowa bai iya komai ba sai bambadanci, ya na gudun kada idan ya fadi gaskiya a ce ya...
Najeriya ba cikin halin yaki ko cikin rikice-rikice ta ke ba.” Haka jami’in yada labaran sa, Segun Adeyemi ya bayyana.
Mai yiwuwa shi ma Shekau din, za a iya cewa nesa ta zo kusa.