An yi batakashi tsakanin sojoji da mahara a Zamfara
An samu nasarar karkashe mahara da daman gaske.
An samu nasarar karkashe mahara da daman gaske.
Ya ce an tsaurara matakan tsaro har da ta sararin sama a yankunan.
Fitowar Sowore ke da wuya sai magoya bayan sa suka fara kiran sa da: “Shugaban Kasa.”
Dama dai jiya Talata sun shafe tsawon lokaci su na tattauna batun, amma aka rabu baram-baram.
Taron dai sun shafe kimanin awa daya su na zantawa, kuma alamu na nuna cewa taron ya yi zafi sosai.
Kungiyar rajin kare hakkin jama’a mai suna SERAP, ta yi kira ga ‘yan majalisar dattawa da ta tarayya da su...
Saraki ya kara jaddada cewa rahotannin da aka danganta shi da zaben 2019, ba gaskiya ba ne, karya ce kawai.
Ya yi wannan barazanar ce a jiya Litinin kuma ya sa wa takardar hannu da kan sa.
Tom Ikimi: Naira milyan 300.
Tun tafiya ba ta yi nisa ba, sai APC ta fara sagada-sagada...