Yadda Gwamnonin APC suka kusa ba hammata iska a wurin taro
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya...
Gwamnonin sun tattauna batun ‘yan takarar shugabancin jam’iyyar na kasa, inda a kan tattauna na su batun ne taron ya...
A yau kuma ga mu dauke da ci gaban labarin, mai nuna yadda aka yi wa cikon canjin naira biliyan...
Kakakin majalisar Oyo Ya rasu ya na da shekaru 47.
Rundunar ‘yan sanda ta kori jami’in ta wanda ya kashe dan acaba saboda ya ki ba shi cin hancin naira...
An maka El-zakzaky kotu ne a daidai lokacin da mabiyan sa ke ta kara tururuwa a Abuja, su na zanga-zangar...
Tsohon Shugaban Kasa Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai sauya fasalin Najeriya a cikin watanni shida
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin da Gbilah ya gabatar, a kan harin da sojoji suka kai a garin Naka.
Daukacin Sanatocin Najeriya sun jingine zaman majalisa na yau, domin jimamin ibtila’in da ya fada wa Sanata Dino Melaye.
El-Rufai ya yi wannan jawabi ne a wurin kaddamar da ‘yan bijilante a Kaduna.
Shugaban Kungiyar Gwamnonin APC, Rochas Okorocha na jihar Imo ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnatin tarayya.