Majalisa za ta kara bincikan Abdulmumin Jibrin
Idan akayi haka zai zama karo na biyu kenan da ake hukunta Abdulmumini Jibrin.
Idan akayi haka zai zama karo na biyu kenan da ake hukunta Abdulmumini Jibrin.
Shugabannin bangaren Sabuwar PDP da ke cikin jam’iyyar gambiza ta APC, sun janye daga zaman sulhun da suke yi da...
Munnir ya kai karar ce a Kotun Hukunta Laifukan Kamfanoni da Masana’antu, a jiya Litinin da ke Abuja.
Ya yi kira ga kwararrun ‘yan jarida su maida hankalin su kan matsalar da musulmin Tafawa Balewa ke ciki.
Baraje ya zargi Fadar Shugaban Kasa da yin baki-biyu da kuma harshen-damo a sulhu da suka shiga.
Deyin ya bayyana cewa mutane uku sun kamu da cutar Kwalara a jihar.
Buhari ya ce wannan shiri na bunkasa noman shinkafa anyi sahi ne domin wadata kasa da abinci.
Hukumar Alhazai za ta rufe karbar cikon kudin aikin hajji daga maniyyata a ranar 30 Ga Yuni.
'Yan fashin da suka yi kisa a bankin garin Offa, cikin Jihar Kwara
Kemi Adeosun ta na cikin wadanda aka yi zaman tattaunawa da su da yan majalisa.