2019: Sama da jam’iyyun siyasa 100 za su yi takarar zabe -INEC
Kungiyar Kula da Batutuwan Zabe ta TMG, sai kuma DFID da V2P ne suka shirya taron.
Kungiyar Kula da Batutuwan Zabe ta TMG, sai kuma DFID da V2P ne suka shirya taron.
Sannan kuma ya ce ’yan majalisa sun kara kasafin su daga naira bilyan 125 zuwa 139.5.
Duk da Peru ta samu damar cin kwallaye, hakan bai ba ta sa’ar jefa ko kwallo daya ba har aka...
Ya fadi haka ne da yake ganawa da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ranar Laraba.
A bayanan su, sun bayyana cewa kasafin su ya yi karanci sosai, idan aka yi la’akari da na shekarun baya.
Sauran ukun da ake tuhuma tare da Dakin gari, sun hada da Garba Kamba, Sunday Dogonyaro da kuma Abdullahi Yelwa.
Kafin nan kuwa, Denmark din ce ta fara cefa kwallo a daidai minti na 7 da fara wasan su.
Sai dai kuma ya ce wata kungiya ce mai suna wanda ya yi kama da “CAN” ta fitar da sanarwar...
Wannan ya harzuka matasan, har ta kai su ga yin shinge, suka tare motoci, suka hana su wucewa.
A yau ma kamar a karon farko, an hana ‘yan jarida shiga kotun domin daukar rahoton yadda shari’ar ta kaya.