An kori malaman Sakandare 5 da suka yi wa daliba rubdugun dirka mata ciki
Kwamitin ne da kan sa ya ce a kori malaman su biyar da kuma dalibar.
Kwamitin ne da kan sa ya ce a kori malaman su biyar da kuma dalibar.
An kafa masana’antar ce da niyyar rika sarrafa kunzugun mata da na jarirai da omon wanke-wanke.
Kolawole ya ce ba Aidoko ba ne ya cncanci zama dan takarar jam’iyyar PDP ba.
An ce ya yi mata fyaden ne a unguwar Ketu, Lagos.
Kakakin jami’an tsaron Gambo Isah ne ya ce hadarin ya afku ranar Lahadi da rana tsaka.
Amma dai ya zuwa yanzu jihohi 20 ne kadai suka cika wadannan shaurudda.” Inji ta.
Hakeem Baba Ahmed ne ya yi shugabancin jam’iyyar CPC na jihar Kaduna.
Duk da wannan zuga da kambamawa da Ganduje ya rika yi wa Buhari, shugaban kasar bai samu halartar taron walimar...
Dalung ya ce umarnin kotu ne shi ma ya bi da aka ce ya umarci Pinnick ya sauka.
Korafin da Azibaola ke yi shi ne, EFCC na son ta yi amfani da kusancin sa da Jonathan ne