ZABEN EKITI: ’Yan sanda za su guntule hannayen barawon akwatin zabe
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Idan kuma ka saci akwatu ka nemi shekawa a guje, za mu ragargaza maka kafafu kawai.
Minista Lai yace ai babu wani abu da zai iya kara cewa, domin Hukumar NYSC ta rigaya ta yi magana.
Haka wata ganau, kudiyar wadda aka kashe din, mai suna Elizebeth Bassey ta bayyana.
Tiyagas din da aka rika jefawa ya sa tilas Fayose ya yi sauri ya koma cikin ofis
Ganin babu wadatattun kudade ne ya sa tilas aka daga taron a makon da ya gabata.
Sun ja hankalin cewa Najeriya na kan turbar gangarwa cikin kwazazzabon mummunan rikici idan ba a tashi tsaye aka magance...
PREMIUM TIMES ta hakkake cewa an kwarmata wa Kemi wasikar da jaridar ta aika hedikwatar NYSC a ranar 1Ga Yuni,...
Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya
Su na kulla min sharrin cewa wai ban yi komai a kan rikicin ba, saboda ni ma Bafulatani ne.
Oyeyemi yace wannan asara ta dukiya ce kadai zunzurutun ta, babu lisafin wadanda suka rasa rayuka tukunna.