Tsigaggen dan majalisar tarayya ya cusa ayyukan naira miliyan 800 na boge a kasafin kudin 2018
Wannan cibiya bangare ne na Ma’aikatar Ayyukan Kwadago ta Kasa da Samar da Ayyuka.
Wannan cibiya bangare ne na Ma’aikatar Ayyukan Kwadago ta Kasa da Samar da Ayyuka.
Tun jiya ‘yan uwa da abokan arzikin Dasuki suka cika gidan sa su na jiran isowar sa.
A lokacin da ya ke tafiya a kasa zuwa fadar basaraken, jama’a sun rika bin sa suna jinjina masa.
Da dai jami’an SARS sun buga sanarwar neman sa ruwa a jallo tun kafin wannan ranar.
Atiku ya je Maiduguri ne da nufin yawo hankalin wakilan jam’iyya domin idan zaben fidda gwanin dan takarar PDP na...
Wannan bayani na kunshe ne a cikin wasikar da Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa.
Ya danganta nasarorin da hukumar ta samu a kan gudummawar da bangarori da dama suka bayar.
An kama su ne da daloli guda, ‘yan dari-dari.
Amma ruwan da ke malalawa cikin kogin ne ya rika dawowa da baya zuwa cikin gari.
Rundunar ‘yan sandan ta ce ba za su taba bari wasu batagari su hana jama’a zaman lafiya a jihar ba.