‘Yan sanda sun gayyaci Fani-Kayode kan kalaman haddasa husuma
Sun ce ana neman Kayode da ya bayyana a gaban sufurtabda Usman Garba, domin amsa wasu tambayoyi.
Sun ce ana neman Kayode da ya bayyana a gaban sufurtabda Usman Garba, domin amsa wasu tambayoyi.
“Mu na samun nasarar kwato dabbobi, muggan makamai da ma wadanda maharan ke yin garkuwa da su.
Akwai masu saida kosai, waina, kayan shafe-shafa, dinki da saka.
Sarkin Musulmi ba ya kasar aka bude ta, amma sai da ya tura tawaga ta musamman ta wakilce shi.”
Takardar kara ta nuna cewa an kashe Stephen a gonar sa, kuma an zargi wasu mutanen kauyen Shangom.
Wannan jadawali da aka ce APC ce ta fitar da ita, to ta jabu ce, ba gaskiya ba ce.
Malami yayi aiki da Buhari tun a CPC.
Ya ce wannan lamarin kuwa bai yi wa wasu ‘yan-siyasar-Abuja ‘yan asalin jihar dadi ba.
Shekarar 2019 ita ce shekarar ‘yan Najeriya za su zabar wa kan su mafita.
Ngelzarma ya tabbatar wa PREMIUM TIMES wannan matsaya ta su da bakin sa.