Oloyede ya soki batun neman rage kudin jarabawar JAMB
Ya ce JAMB ta na saida fam din a kan naira 5,000, amma har naira bilyan 7.8 ta aika wa...
Ya ce JAMB ta na saida fam din a kan naira 5,000, amma har naira bilyan 7.8 ta aika wa...
Bugu da kari kuma ga Boko Haram da al-Shabab na ci gaba da kashe mutane ba-ji-ba-gani.
Mataimakiyar Daraktar Kula da Safarar Shinkafar ce, Fatimah Aliyu, ta bayyana haka yau Laraba a Abuja.
Jadawalin ya kunshi zabukan fidda gwanin shugaban kasa, majalisun tarayya da na jihohi, zaben gwamnoni da kuma zabukan FCT.
Hana Kwankwaso yin taro a Eagle Square, hadari ga dimokradiyyar Najeriya
Ta dauki hotuna da Buhari, sannan kuma daga nan suka shiga cikin ofishin sa da misalin karfe 1:06 na rana.
Tun bayan da Saraki ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma PDP ne wasu sanatoci suke ta matsa lambar ko...
Ita ma Binta Sipikin, wato kakakin Kwankwaso bata ce komai a kai ba tukunna.
Taron na neman yadda za bi ko a dauki matakan farfado da tattalin arzikin yankin wanda Boko Haram ya yi...
Jam’iyyar adawa, PDP ta bada sanarwar fara saida fam ga dukkan masu sha’awar fitowa takarar mukaman siyasa daban-daban a zaben...