Kungiyar ‘Amnesty’ ta nemi Najeriya ta buga sakamakon zargin cin zarafin jama’a da sojoji ke yi
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.
Amnesty International ta zauna tare da kwamitin inda ta damka masa binckiken da kungiyar ta fitar dangane sojojin.
Onyeama ya fassara matakan da kasar Switzerland ta dauka a matsayin fashi da makami ne karara da rana tsaka.
Atiku ya ce kasancewa Lamido kani ne a gare shi, ya yi amanna da cewa zai iya janye masa, tunda...
Ya ce akwai bukatar Najeriya ta fito da tsarin da zai magance sake faruwar wannan jijjigar kasa, ya-Allah ko dalilin...
Sai ya ce ai ba za ta taba yiwuwa ya ba ‘yan tabare dama su kassara siyasar jihar Rivers ba.
Kira na shi ne a zauna lafiya da juna. A guji kashe-kashe, domin Allah ne ya hada mu zaman tare...
NAN ta ce sai da aka shafe awa 12 ana fafatawa.
Shugaban Hukumar, Abdullahi Mohammed ne ya kafa wadannan kwamitoci ranar Juma’a a Makkah, Saudi Arabiya.
Shehu ya ce zargin duk kirkirar karya ne kawai, domin Kyari bai ma taba ganawa da murtumin su biyu ba.
Gwamna mai jiran gado ya na bayani ne dangane da irin tulin bashin da ya ga gwamnatin Fayose ta bari.