Shugabannin Kudu da na Arewa ta Tsakiya sun yi tir da nada Bichi shugabancin SSS
An cire Seiyifa jiya Alhamis, aka maye gurbin sa da Yusuf Bichi, wanda zai karbi ragamar jagoranci a yau Juma’a.
An cire Seiyifa jiya Alhamis, aka maye gurbin sa da Yusuf Bichi, wanda zai karbi ragamar jagoranci a yau Juma’a.
Wannan kokari ne wanda kacokan ministar harkokin kudade ta lokacin, Ngozi ce ta yi shi.
Idan za ku halarci wasu takura cikin jama’a, to sai kun nemi izni.
An bai wan a kauyen Komta buhu 150, na kauyen Yaba an ba su buhunan masara
Yadda Gwamnati ta yi wa wanzami jarfa
Mai Shari’a ya ci gaba da cewa abin da ya kamata gwamnati ta yi tunda farko, shi ne kawai ta...
Ya ce kada dalibai su sake a ribbace su, har ta kai su ga yin biyu-babu.
Za a ci gaba da sauraren karar a ranar 11 Ga Oktoba, 2018.
Ta kuma roki jami’an tsaro da su kara sa-ido wajen gudanar da ayyukan su.
Rahotanni sun ce Babban Hafsan Hafsoshin Najeriya, Tukur Buratai ya kai ziyara yau Laraba a yankin.