Maharan da suka yi garkuwa da ɗaliban Kuriga 287 na neman a biya fansar Naira biliyan 1 su sako su
Maharan sun yi amfani da lambar wayar Abubakar Isah da ke tsare a hannun su, suka kira Aminu Kuriga
Maharan sun yi amfani da lambar wayar Abubakar Isah da ke tsare a hannun su, suka kira Aminu Kuriga
Cikin wata sanarwar da Nasir Ayitogo ya sa wa hannu a madadin NELFUND a ranar Laraba, ya ce kafafen yaɗa...
Ta ce mamacin dai wani jami'in tsaron gidan kurkuku ne ya bindige shi lokacin da ya yi ƙoƙarin gudu daga...
Dakatarwar dai ta biyo bayan ƙorafin da Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Harkokin Kuɗaɗe, Sanata Adeola Olamilekan.
Hare-haren ta'addancin da Isra'ila ke kaiwa kan Falasɗinawa a Zirin Gaza ya kashe jimillar mutum 31,184
Ƙungiyar ta ce an samu ƙarin yara masu fama da rashin abinci mai gina jiki a 2023 da kashi 14...
Ya ce daga cikin waɗanda abin ya ritsa da su, akwai mata, ƙananan yara har ma da wata maijego da...
Hargitsin ya yi sanadiyyar tashin gobara a wasu kantina 10 kuma aka ƙone motoci 8 duk a ranar Talata a...
Kada wanda ya bari wani baƙuwar fuska ya zauna ba tare da izinin Sarkin Hadejia ba,” in ji gwamna Namadi.
Dukkan kadarorin Nijar da ECOWAS ta riƙe a Manyan Bankunan ECOWAS, su ma an cire masu takunkumi.