SARƘA UWAR RIKICI: ‘Yan Majalisar Tarayya 60 sun yi barazanar ficewa daga PDP, sun nemi a tsige Damagum, Shugaban Riƙon PDP
Sun kuma nemi a cire Shugaban Riƙo na Jam'iyyar PDP, Umar Damagum, kafin taron Majalisar Zartaswar PDP mai zuwa.
Sun kuma nemi a cire Shugaban Riƙo na Jam'iyyar PDP, Umar Damagum, kafin taron Majalisar Zartaswar PDP mai zuwa.
Ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a jawabin sa na buɗe Taron Ministoci Karo na 4 a Cibiyar ‘Yan...
Kwankwaso, wanda ya yi Gwamnan Jihar Kano shekaru takwas, ya ce APC da PDP sun gaza, yanzu NNPP ce kaɗai...
Wasun mu da muka taso daga cikin karkara da garuruwa, za su iya tunawa yadda manoma ke tururuwar zuwa gonakin...
Zargin dai ya biyo bayan shari'ar da aka fara yi wa wasu sojoji a kotun soja da ke cikin Barikin...
Ya ce Ganduje ya rura wutar ɓangaranci, zubar da jinainai wanda ya bar iyalan mutane da dama cikin rayuwar tarangahuma.
Ɓarnar da aka tafka a CBN ta haifar da matsin tattalin arziki har zuwa raɗaɗin tsadar rayuwa a ƙasar nan.
An cire sharaɗin sai hukuma ta ɗan adadin ƙarfin arziki ko ƙarfin talaucin iyayen ɗalibi kafin a ba shi ramcen.
Tsananin zafi zai addabi jama'a a wasu jihohi. Ya zama wajibi mu gargaɗi mutane su ɗauki matakan gaggawa," inji NiMET.
Emefiele bai bi ƙa'idar cire kuɗaɗen ba, dalili kenan laifin da ya aikata ya kawo tawaya ga 'yan Najeriya."