Gwamnati ba ta musanya sunan Titin Murtala Muhammed da na Soyinka ba, inji Minista
Saboda haka, sabon titin 'Arterial N20' ne aka sanya wa sunan Soyinka, ba Titin Murtala Muhammed ba.
Saboda haka, sabon titin 'Arterial N20' ne aka sanya wa sunan Soyinka, ba Titin Murtala Muhammed ba.
Mahukuntan Amurka sun ce ana janye sojojin tare da haɗin guiwar ƙasar Nijar, kuma za a kammala a ranar 15...
Lagbaja ya bayyana haka a lokacin da ake faretin yaye kuratan sojoji kashi na 86, a Makarantar Yaje Kuratan Sojoji,...
Haka kuma ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da su yi tunani a kan maudu'in bikin, wanda ke da ma’ana...
Haka dai NBS wadda hukuma ce ta gwamnatin tarayya ta bayyana, a ranar Asabar, jajibirin Babbar Sallah.
To yanzu kuma waɗanda aka ƙwace sarauta daga hannun su, bayan sun ɗanɗana tsawon shekaru huɗu, sai abin ya zame...
Kakakin Yaɗa Labaran Gwamna Soludo, Christian Aburime ne ya turo wa PREMIUM TIMES cikakken jawabin Gwamna Soludo a wurin taron.
Wannan kira ya zo ne daidai lokacin da ake ta ƙadabolo tsakanin ƙungiyoyin ƙwadago na NLC, TUC da kuma Gwamnatin...
Lamuwa wanda ya yi Jakadan Sanagal da Mauritaniya a lokaci guda, kafin naɗa shi Babban Sakataren Ma'aikatar Harkokin Waje.
Idris ya yi wannan roƙo ne a lokacin da yake buɗe taron ƙungiyar limaman Kirista ta Charismatic Bishops of Nijeriya...