ZANGA-ZANGA: ‘Masu tayar da tarzoma 873 muka kama, ba masu zanga-zanga ba’ – Rundunar ‘Yan Sanda
"Saboda haka kama waɗanda suka yi tarzoma ba kama masu zanga-zanga ba ne. Zanga-zanga daban, masu tayar da tarzoma kuma...
"Saboda haka kama waɗanda suka yi tarzoma ba kama masu zanga-zanga ba ne. Zanga-zanga daban, masu tayar da tarzoma kuma...
Afunanya ya ƙara da cewa jami'an tsaro sun yi namijin ƙoƙari wajen dawo da zaman lafiya ta hanyar daƙile tarzoma...
NELFUND ta ce kuɗaɗen da ta raba ga ɗaliban na jami'o'i shida Naira biliyan 2 ne. Yayin da jami'ar Bayero...
"Saboda haka mun yi amanna cewa zanga-zangar lumana na bisa tsari na dimokraɗiyya, kamar yadda dokar Najeriya ta jaddada.
Bugu da ƙari, Kwankwaso, saɓanin Alhassan, sai da ya yi aikin gwamnati na tsawon shekaru 17 sannan ya yi digirin...
Matsalar taɓarɓarewar darajar Naira dai na daga cikin abin da ya ƙara cefa ƙasar nan cikin ƙuncin rayuwa, baya cire...
Waɗanda za su ci gajiyar shirin kula da lafiya kyauta ɗin dai an bijiro da shi ne hususan don amfanar...
Amsar da ministan ya bayar kan tambayar ko menene matakin damuwa a yanzu a cikin gwamnati cewa wannan zanga-zangar
Ta yi murabus bayan rayukan mutum sama da 300 sun salwanta yayin zanga-zanga.
Cikin waɗanda suka ji wa ciwo har da wakilin PREMIUM TIMES, Yakubu Mohammed, wanda aka buga da gindin bindiga a...