Ƙungiyar majalisar ƙolin shari’a ta Najeriya ta yi Alla-wadai da kashe-kashen jihar Filato, ta nemi a gudanar da bincike
Ta jadadda buƙatar gudanar bincike na garkiya da tattara bayanan sirri domin tarwatsa gungun masu aikata munanan hare-hare.
Ta jadadda buƙatar gudanar bincike na garkiya da tattara bayanan sirri domin tarwatsa gungun masu aikata munanan hare-hare.
Har kawo lokacin da muke haɗa wannan rahoto, ba samu jin ta bakin mahukuntan otel ɗin Chida domin jin ta...
Wani wanda yaya ne ga wani da ya rasu, Kabir Yusuf, ya ce, Abubakar Yusuf an kashe shi ne a...
Wani mazaunin jihar, Nasir, wanda ke kan hanyarsa daga Naraguta zuwa Ahmadu Bello Way, ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa...
Kashe kuɗinmu a kan tsari zai iya sawa mu cimma sakamakon da muke buƙata kamar yadda ake samju daga tallafin...
Tun a farkon watan nan ne Reuters ta rawaito cewa an fara tattaunawa a tsakanin jami’an gwamnatin Trump domin ƙwace...
Hukumar ta yi wannan ƙarin hanske a cikin jawabin da ta fitar a ranar Litinin a Abuja ta hannun daraktar...
Daga nan ne kotun ta ayyana ranar 31 ga watan Maris ɗin 2026 domin fara sauraron ƙarar da aka shigar...
Magoya bayan kwankwaso sun yi cikar kwari a gidansa a lokacin da yake yankar katin jam’iyyar da kuma manyan jiga-jigan
Mazauna ƙauyen sun ce an kai harin ne da misalin ƙarfe 11:47 na rana wanda ya haifar da tsoro a...