Rikicin APC a Yobe: Bomai ya yi fatali da zabin Wali, yayin da wasu sabbin ‘yan takara sun fito neman tsaya takarar gwamnan jihar
Na yi imani da shugabanci mai manufa, manufofi masu alkibla, da kuma makoma da aka gina kan ƙwarewa, gaskiya da...
Na yi imani da shugabanci mai manufa, manufofi masu alkibla, da kuma makoma da aka gina kan ƙwarewa, gaskiya da...
A shekarar 2025, Mariam Ileyemi ce ta zama ‘yar jarida mafi ƙwazo ta shekara. Sananna Oladeinde Olawoyin da Ms Ogunrinde...
Sai dai wata ƙungiyar a ƙaramar hukumar Tudun Wada ta mara wa Salisu Yusha’u baya a matsayin ɗan takarar da...
Bagega da sauran garuruwan da ke kewaye suna da albarkatun gwal da sauran albarkatun ƙasa wanda ke jawo musu ‘yan...
Ya kuma ce matakin ya zama dole saboda irin yadda ayyukan tashohin ruwan ke ci gaba da yin rauni wanda...
Takardun kotu waɗanda PREMIUM TIMES ta samu a ranar Laraba sun nuna cewa ICPC ta shigar da ƙarar ne a...
Wannan hukunci ya kawo ƙarshen rikicin shugabancin jam’iyyar inda hukuncin ya fi karkata ga ga tsagin ministan Abuja (FCT)
Kwamitin ya bai wa ma’aikatar kasafin kuɗi da tsare-tsaren tattalin arziƙi domin miƙa ƙunshin tsare-tsaren ga majalisar
Jam’iyyar ta ce wannan giɓi da ake da ita ka iya zama tarnaƙi wajen ba ta damar shiga a dama...
Ƙungiyar matan ta yi tattaki ne a kan titi a lokaci guda kuma suna ɗaga ɗan kamfai suna wasa da...