Shugaban Tinubu ya naɗa sabon mashawarci kan harkokin tsaron cikin gida
Haka kuma ya buƙace shi da ya yi amfani da gogewarsa da ƙwarewarsa da hangen nesansa wajen tallafa wa manufofin...
Haka kuma ya buƙace shi da ya yi amfani da gogewarsa da ƙwarewarsa da hangen nesansa wajen tallafa wa manufofin...
Mukaddashin Mataimakin Daraktan Hulɗa da Jama’a na rundunar, Laftanar Hassan Abdullahi, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya...
“Nan take ka lalata wurin bautar domin hana ‘yan ta’addan sake amfani da wurin da kare al’ummar yankin,” ta bayyana.
Waɗanda ake zargin a halin yanzu suna tsare a ofishin rundunar ‘yan sanda suna taimaka wa masu bincike a cewar...
EFCC ta tsunduma neman tsohuwar minista, Sadiya Farouq, ruwa a jallo kan zargin almundahanar kuɗi
Dickson ya bayyana hakan ne a ranar Asabar a yayin gangamin babban taro da NDC ta yi a ɗakin taro...
Kwankwaso, wanda shi ne ya nuna sha’awar tsayawa takara, ya ce tsarin ba da tikitin takara zai ba wa Kudancin...
Jonathan, ta hannun lauyansa, Chris Uche (SAN), ya sanar da mai shari’a Peter Lifu matsayarsa a lokacin da aka gabatar...
Wannan na cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar a ranar Juma’a, inda ya ce ƙarin da aka samu ya...
Wannan dambarwa ta tafi har zuwa kotun ɗaukaka ƙara wacce ta yi umarnin a koma matakin da ake kafin fara...