Gwamnatin Neja ta sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 bayan mutuwar masu haƙar ma’adinan a ofishin NSCDC
Saboda fargabar yiwuwar zanga-zanga ko tashin hankali, gwamnatin jihar ta soke gangamin APC tare da sanya dokar hana fita.
Saboda fargabar yiwuwar zanga-zanga ko tashin hankali, gwamnatin jihar ta soke gangamin APC tare da sanya dokar hana fita.
Gwamnan Ebonyi, Francis Nwifuru, ya jaddada cewa mulki haɗin guiwa ne tsakanin hukumomi, ba kawai aikin ɓangaren zartarwa ne kaɗai...
Adamu na samun goyon bayan tsohon gwamnan jihar, Tanko Al-Makura wanda ya yi gwamna har sau biyu kuma ga shi...
Wike ya sha bayyana cewa yana goyon bayan Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027, amma ya dage cewa PDP...
Ta kuma bayyana cewa ma’aikatar ta shiga tsakani kan wani abu da ya faru wanda aka zargi mijin wata mata...
Nsuke ya bayyana hakan ne a ranar Laraba yayin da yake zantawa da ’yan jarida a filin jirgin sama na...
Muƙaddashin Jami’in Yaɗa Labarai na OPWS, Ahmad Zubairu, ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a daren...
Tsohon sanatan ya yi alƙawarin amfani da ƙwarewarsa wajen samar da shugabanci mai inganci da zai magance matsalolin da jihar
Rundunar ta ce har yanzu ana ci gaba da ƙoƙarin ƙwato sauran shanu da kuma cafke waɗanda suka tsere.
Fayose ya kuma yi hasashen cewa yankin Kudu maso Yamma zai bai wa Tinubu tazarar aƙalla ƙuri’u miliyan shida a...