Ƴan bindiga sun yi garkuwa da wani fasto da wasu mabiyansa a jihar Benuwai
Haka kuma, ya buƙaci jami'an tsaro da gwamnatin jihar Benuwai da kuma gwamnatin tarayya kan su gaggauta ɗaukar matakin ceto
Haka kuma, ya buƙaci jami'an tsaro da gwamnatin jihar Benuwai da kuma gwamnatin tarayya kan su gaggauta ɗaukar matakin ceto
Buƙatar dai ta biyo bayan hukuncin da kotun ta yanke a ranar 16 ga Yuni na soke belin da ta...
Ya ce NEDI zai haɗa tare da daidaita tsarin sarrafa bayanan ilimi a dukkan matakan karatu, yayin da DNEMIS zai...
Amurka ta ƙwace kayayyakin tattara bayanan sirri mafi yawa tun bayan harin 9/11 wani samame kan ƙungiyar ISWAP – Jami’in...
“Mutane da yawa ba su fahimce cewa cajin waya a kan gado na hana zafi ficewa wanda hakan ke sa...
Sai dai ya jaddada cewa duk wata haɗaka da za a yi bai kamata ta kawo sauyin 'yan takarar da...
ASP Ikoedem ta ƙara da cewa mutanen biyu sun amsa laifinsu na shirya satar ƙaryar domin karɓar kuɗin fansa.
Sanarwar, wadda Shugaban Ƙungiyar MACBAN na ƙasa, Baba Othman-Ngelzarma, ya sanya wa hannu, an rabata ga manema labarai a Abuja.
Kalamansa nan zuwa ne a lokacin da rayuwa ke ƙara yin tsada wanda hakan ya jawo miliyoyin iyalai ke cikin...
Sai dai ya ce duk matsalar hauhawar farashin kayayyaki, da matsalar tsaro, yana da tabbacin cewa kasuwar ba za ta...