Obi ya caccaki Tinubu kan rashin magana da ‘yan Najeriya, ya ce ya koma killace kansa a Aso Rock
Ya bayyana cewa duk da muhimmancin masu magana da yawun gwamnati da sauran mataimaka, babu wanda zai iya maye gurbin...
Ya bayyana cewa duk da muhimmancin masu magana da yawun gwamnati da sauran mataimaka, babu wanda zai iya maye gurbin...
Kafin gana wa da shugaban ƙasa, Hanga ya gana da shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Nentawe Yilwatda, da gwamnan Kano,...
Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi, Bashir Usman, ya tabbatar wa da jaridar Daily Trust da faruwar...
Sai dai duk da irin korafe-korafen da yake da su, ya ce bai taɓa yarda cewa Kanal Ma’aji yana da...
Ƙungiyar ta kuma roƙi kotun ta tilasta wa NNPCL ya yi cikakken bayani kan Naira tiriliyan 107.6 da aka rubuta...
An kwato bindigar gargajiya guda daya, babur daya, wayoyin hannu uku da kuma Naira 23,000 daga hannun wadanda ake zargin.
Rahotannin sun ce ƙungiyar a yayin taron manema labarai, ta bayyana goyon bayanata ga Abubakar, wanda tsohon
Ɗan majalisar ya yi ishara da ƙudirin H.Res. 1321 wanda ya gabatar tun a ranar 22 ga watan Mayu, inda...
Rahoton ya danganta wannan nasara da yadda gwamnatin Jigawa ke tafiyar da harkokin kuɗi cikin tsari, ƙarancin bashin
Sai dai daga baya kalamansa sun sauya yayin da ƙasashen biyu suka fara ƙarfafa musayar bayanan sirri da haɗin gwuiwar...