Ma’aikatan gwamnati da suka yi ritaya sun koka kan jan ƙafa wajen biyansu haƙoƙinsu
Shi ma wani tsohon ma'aikaci wanda ya roƙi a sakaya sunansa, ya ce abin damuwa yadda gwamnati ke jinkiri wajen...
Shi ma wani tsohon ma'aikaci wanda ya roƙi a sakaya sunansa, ya ce abin damuwa yadda gwamnati ke jinkiri wajen...
Sakamakon haka, ƙungiyoyin suke umartar dukkan 'ya'yansu da ke jami'o'i da sauran cibiyoyi da ke da alaƙa da su tsunduma
Ƙasar Saudiyya za ta ba da tallafin maƙudan kuɗi ga mutanen da suka rasa matsugunansu a Najeriya da wasu ƙasashe
Sannan CAF ta ci hukumar ƙwallon ƙafa ta Libya tarar Dala 50,000, da kuma umarnin biyan kuɗin cikin kwanaki 60.
Wannan dai ka iya haifar da wani mummunan tsarin siyasa ta yadda mai mulki shi ne zai riƙa dama siyasar...
Duk da cewa ta yanke hukuncin ƙin bai wa zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi kuɗaɗensu, amma sahihin zaɓe ya gagara.
Wani matashi mai suna Salisu Ibrahim Yakasai, ya bayyana jin daɗinsa da yadda aka gudanar da zaɓen a wannan shekara.
Babban layin wuta na Shiroro-Mando ya cigaba sa zama lalace saboda matsalar tsaro kuma a cewar injiniya Nafisatu
An gudanar da bikin mika tutocin ne a filin wasa na Sani Abacha a ranar Alhamis a gaban ɗumbin magoya...
A cikin jawabin, kotun ta ba da umarni ga gwamnan jihar da sakataren gwamnati kan su naɗa shugabannin riƙo domin...