#ZaɓenOndo: INEC ta tura na’urorin zaɓe 4,002 da ƙarin wasu 812
Babalola ta fara kunna na'urorin cibiyoyin zaɓe da wuri domin tabbatar da an fara zaɓe da wuri a rumfunan zaɓe.
Babalola ta fara kunna na'urorin cibiyoyin zaɓe da wuri domin tabbatar da an fara zaɓe da wuri a rumfunan zaɓe.
Ta ce da yawa ana kallon wannan mataki a matsayin abin da ya shafi mace ita kaɗai amma ba haka...
Sannan kotun ta ce diyyar kuɗi da SERAP ta nema kamata ya yi ta nema wa waɗanda aka yi garkuwa...
wannan haɗin guiwa muhimmin mataki ne na tabbatar da nasarar matatar Ɗangote wajen gudanar da ayyukanta da kuma bunƙasa
Dole ne mu yaba wa jami'an tsaro kan namijin ƙoƙarin da suka yi kuma har yanzu suna kewayen dajin," in...
A ƙarshe mahalarta taron sun nuna muhimmancin gaskiya da lura da kyakkyawan shugabanci wajen yaƙi da cin hanci da rashawa.
kama wannan yarinya saƙo ne mai munin gaske kuma wanda zai sanya tsoro ga waɗanda ke cikin mawuyacin hali.”
Sannan Bala ya ce KEDCO za ta sayi wata wutar megawat 16 daga tashar wuta ta Tiga da Challawa da...
Shi ma mista Ewalefoh ya ce akwai buƙatar haɗin guiwa tsakanin kamfanoni masu zaman kasu da domin farfaɗo da ɓangaren...
Shugaban jami'ar Yusuf Baba-Ahmed, ne ya bayyana hakan a yayin bikin yaye ɗalibai karo na 11 da aka yi a...