Wasu mutane uku sun mutu sakamakon rikicin makiyaya da manoma a jihar Nasarawa
Rundunar 'yan sanda jihar Nassarawa ta tabbatar da faruwar wani rikici tsakanin makiyaya da manoma wanda ya jawo asarar rayukan...
Rundunar 'yan sanda jihar Nassarawa ta tabbatar da faruwar wani rikici tsakanin makiyaya da manoma wanda ya jawo asarar rayukan...
Sakatare-janar na ofishin shugaban ƙasa, Alfousseyni Diawara, ya bayyana hakan ta gidan talabijin na ƙasar, inda ya ce
Haka kuma ya ce a lokacin da shugaba Buhari ke shirin barin ofishin shugaban ƙasa, ba wata ƙasa a waje...
Majalisar ta kuma buƙaci a bai wa waɗanda suka gamu da ayyukan 'yan bindiga tallafin domin rage musu raɗaɗin da...
Atiku ya ce waɗanda suka samu tallafin na daga cikin mutane 5,030 da aka zaɓa da sa a taimaka wa...
Ya ce wannan kira ya zama wajibi saboda rahotan hasashen da majalisar ɗinkin duniya ta yi ta sashen kula ƙwayoyi
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta sanar da shirinta na kafa Bankin Tallafa Wa Matasa da Cibiyar Tattara Bayanan Matasa.
Ku tashi tsaye ku nema wa Arewa mafita - shawarar Tinubu ga shugabannin Arewa
Tunji-Ojo ya kuma jinjina wa jagorancin shugabar hukumar ta shigi da fici ta ƙasa, Kemi Nandap kan amfani da dabarun...
Ya ce majalisar dinkin duniya ta ayyana wannan rana ne domin karfafa guiwa wajen kawo ƙarshen yin bahaya a sarari...