Duk da tsananin fatara da ake fama da shi a Najeriya, itace kasa ta Ɗaya da tafi yawan baƙin ɗalibai a Amurka
Rahoton ya kuma ce kashi 55% na ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka suna yin digirinsu ne na farko...
Rahoton ya kuma ce kashi 55% na ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka suna yin digirinsu ne na farko...
Daraktan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a na hukumar, Femi Babafemi, ne ya bayyana hakan a ranar Lahadi a...
Ita ma ministar Al'adu da fikira da tattalin arziƙin na ƙirƙira Hannatu Musawa, ta yi ƙarin haske
Wannan na ƙunshe ne cikin wani saƙo da mataimakin jami'an yaɗa labarai na rundunar Grace Michael, ta fitar.
Gaskiya ginin ba shi da wayarin ɗin wuta, abin da nake zato shi ne wasu ne suka haifar da kamawar...
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, sanata Barau Jibrin, ya bai wa rundunar 'yan sandan Kano kyautar babura sama da 1000 domin...
Yaɗuwar sansanonin soji a Afirka na nuna gasar da suke wajen dasa ikonsu a ƙasashen Afirka inda ƙasashen kamar
Ya kuma ce, "Muna ƙoƙarin musanya wannan balahira ne zuwa ga dama ta bunƙasa tattalin arziƙinmu da kuma damarmaki da...
A cewarsa jihar Kaduna, a shirye take wajen magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban wajen magance matsalar har daga tushenta.
Fim ɗin ya kuma zo da wani salo na daban da a saba gani ba a finafinan Hausa musamman batun...