Yadda tsohon minista Mamman ya dumbuzi naira miliyan 20 ya biya ɗakin Otel cikin kuɗin gina tashar Mambila
Mai shari’a Omotosho, ya ɗage zaman sauraron shari’ar har zuwa ranar 13 ga watan Janairun 2025 domin cigaba da zaman...
Mai shari’a Omotosho, ya ɗage zaman sauraron shari’ar har zuwa ranar 13 ga watan Janairun 2025 domin cigaba da zaman...
Asusun ya ce tun a shekarar 2019 ya sauya tsarin yadda yake gudanar da biyan kuɗin makarantar su saboda matsalar...
"Waɗannan kuɗaɗe an fitar da su ne domin bai wa alhazansu a yayin da ake cigaba da duba sauran kamfanoni."
Majalisar wakilai ta jinjina wa ƙoƙarin da gwamnan jihar Neja, Umar Bago, ke yi wajen bunƙasa noma a jihar.
A ɗaya ɓangaren kuwa, ta ce yawan sauya daraktocin hukumar ta NAPTIP ba ƙara mai da ƙokarin da hukumar ke...
Za a yanke wa ma’aikatan gwamnati da masu zaman kansu haraji da kaso, 90% wanda hakan ke nufin kusan kaso...
Mai ƙorafin ya ce, ɗan basajan ya karɓi katan ɗin taliya biyu wanda kuɗinsu ya kai 35,000:00 inda ya tura...
Shugaban hukumar, Muhuyi Magaji, ne ya tabbatar da kama waɗannan kayayyakin a ranar Talata a yayin da yake zagayen
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya yi kwanan ofishin hukumar EFCC bayan miƙa kansa da ya yi a ranar Talata.
Wannan wata dabara ce da shirin ke son amfani da shi wajen wayar da kai da shigo da 'yan Najeriya...