BA JA DA BAYA: za mu tabbata kudirorin harajin Tinubu ta zama doka – Akpabio
Ya ce mafi yawan waɗanda suke sukar daftarin dokokin ba su ma karanta abin da suka ƙunsa ba, suna kame-kame...
Ya ce mafi yawan waɗanda suke sukar daftarin dokokin ba su ma karanta abin da suka ƙunsa ba, suna kame-kame...
Wannan saƙo na gwamnan na cikin wani faifan bidiyo ne da ake yaɗawa a shafin Feisbuk a yammacin ranar Talatar...
Babban bankin Najeriya (CBN) ya ayyana Naira 100,000 a matsayin adadin kuɗin da masu POS za su iya ba wa...
Sai dai daga ƙarshe, gwamna mai ci a cikin wasu wasiƙu biyu masu kwanan watan 10 ga watan Disambar 2024,...
Ƙungiyar rajin samar da wadatacciyar allurar rigakafi ta duniya (Gavi, the Vaccine Alliance), a ranar Litinin, ta ce akwai rahoto...
A cikin wani jawabi da ko’odinatan ƙungiyar, Ogunwoye Samson, ya fitar, ta buƙaci shugaban ƙasa ya sauya wannan mataki.
Daga nan ne shugaban majalisar, Abbas Tajudeen, ya ba wa ‘yan majalisar damar su bayyana ra’ayinsu kan wannan batu.
Ƙididdigar ta ce a watan Nuwamba an samu ƙaruwar farashin ne da kaso 0.72 wanda aka kwatanta da na watan...
Daga nan ne mai shari’a ya ba da umarnin cigaba da tsare waɗanda ake ƙara har zuwa lokacin da za...
Haka kuma ya cigaba da aka rawa mai yawa a ƙungiyarsa ta Atlanta inda ya kai ga ɗaga ta zuwa...