2027: “Duk mai goyon bayan Tinubu cin hanci ya karɓa” — In ji Odumeje
Malamin ya kuma ce shugabannin wannan ƙasa wajibi ne su zama suna iya magana yadda ya kamata.
Malamin ya kuma ce shugabannin wannan ƙasa wajibi ne su zama suna iya magana yadda ya kamata.
Masu goyon bayan gwamnatin Shugaba Tinubu na kallon waɗannan ayyuka a matsayin wani ɓangare na shirin sabunta
Daga baya, an sake kai hare-hare a ƙauyukan Konkoso, Kabe, Sukumba da Pissa a Jihar Neja, inda aka kashe wasu...
Ta bayyana cewa wannan mataki ya ƙara fito da ainihin darajar kuɗin musaya tare da bai wa kamfanonin da ke...
Musayar kalaman ta rikiɗe zuwa ta siyasa da sukar juna kan tasirin siyasa da sakamakon zaɓe da batun lambar yabo...
Sai dai NCAA ta amince cewa ana fuskantar matsaloli daga wajen wasu kamfanoni na ƙin tura kuɗaɗen cikin lokaci.
Manoma a Kaduna sun yaba da shirin gwamnati na bunƙasa noman citta da kawo ƙarshen bautar da yara a gonaki
A cewarsa, an kama Ouattara Adama, ɗan ƙasar Burkina Faso, wanda ake zargin shi ne jagoran ƙungiyar QNET/IGNITE tare
EFCC ta ce binciken ya fara ne bayan Anoruo, wanda ke gudanar da cibiyar ba da shawarwari kan harkokin shari'a...
Wani jami'in tsaro da ke bakin ƙofar otal ɗin ya ce jami'an tsaro da ke aiki a wurin sun samu...