KWALLON KAFA: Dawowar Ahmad Musa gasar Firimiya zai ƙara wa gasar armashi – Adepoju
Sai dai, Adepoju, ya yi watsi da ƙananun maganganu da ake yi cewa dawowar Musa ka iya zama barazana ga...
Sai dai, Adepoju, ya yi watsi da ƙananun maganganu da ake yi cewa dawowar Musa ka iya zama barazana ga...
Farashin man fetur ɗin dai ya tashi ne daga Naira 998 zuwa Naira 1030 a tun daga ranar Laraba a...
NAN ta rawaito cewa ɗan sandan da aka kashe yana aiki ne a ƙarƙashin wata runduna ‘yanda ta jihar Legas.
Sannan ta ce jami’an hukumar a ƙarƙashin babban jami’inta, Ambrose Odoh, ya jagoranci kai samamen bayan samun bayanan sirri.
Shin ka gamsu da irin tallafin da gwamnatin tarayya ke ba wa fannin noma, musamman a gwamnatin tarayya
Sannan ministocin sun yaba wa gwamna Namadi saboda tsare-tsaren gwamnatinsa na bai wa al’umma fifiko da ƙoƙarin inganta rayuwarsu.
Sannan ta buƙaci gwamnatin ta ƙaddamar da dokar da za ta hana yi wa yara mata kaciya domin kare ‘yancinsu.
Ajaero ya ce ƙungiyar na cike da takaicin wannan al’amari, inda ya ƙara da cewa, “ya fili yake cewa abin...
Daraktar hukumar shiyyar Arewa-maso-gabas, Kenneth Azukwe, ta ce haramtattun kayayyakin sun haɗa da magunguna da abinci da sauransu.
Makarantar Fasaha ta Massachusetts (MIT) ta ƙasar Amurka wacce ta matsa da taku ɗaya, inda ta zama ta biyu jerin...