Tsadar Iskar gas ya tilasta wa gwamnatin tarayya ɗaukar tsattsauran mataki kan NNPCL
Wannan mataki na zuwa ne domin magance hauhawar farashin iskar gas da 'yan Najeriya suka fara fuskanta.
Wannan mataki na zuwa ne domin magance hauhawar farashin iskar gas da 'yan Najeriya suka fara fuskanta.
Gwamnatin Kano ta ƙi karɓar wasu wakilan kafafen yaɗa labarai 14 a matsayin masu ɗaukar rahoto a fadar gwamnatin Kano.
Tuni dai mahukuntan gidan gyaran hali na Kurmawa suka nuna jin daɗinsu da kuma yaba wa jarumar finafinan bisa ƙoƙarin...
Hukumar ta ce tana kan binciken Bobrisky kuma da zarar ta gama, za ta miƙa shi zuwa ga humumomin da...
Sai dai majalisar ta mayar da martani ga Isra’ila cewa dakarunta da suka ƙunshi ƙasashe 50 na duniya ba za...
Muna ba wa Togo da Benin da Nijar wautar lantarki na awanni 24 a kullum kuma suna biyan kuɗin,” in...
Wannan sanarwa ta fito daga ofishin jami'in yaɗa labaran na ƙungiyar wanda ya wallafa a shafin Kano Pillars na Feisbuk...
Sannan ya gode wa iyalansu da matansu da abokai da masu horar da su da mashawarta da abokan aiki da...
Tsohon shugaban Najeriya, Obasanjo, ya koka kan yuwuwar shiga ƙungiyar Boko Haram ga yaran da ba sa zuwa makaranta.
Darakta-janar na hukumar ya bayyana cewa ƙasar ta daɗe tana fama da matsalar zazzaɓin cizon sauro, amma yanzu cutar ta...