Ya kamata a ƙara faɗaɗa ayyukan sarakuna a Arewa – Gwamnoni Arewa
Sannan ƙungiyar ta buƙaci al'umma da su ƙara kai zuciya nesa game da matsalar tsaro da ake fama da ita...
Sannan ƙungiyar ta buƙaci al'umma da su ƙara kai zuciya nesa game da matsalar tsaro da ake fama da ita...
A rahoton da rundunar 'yan sanda ta fitar ya nuna cewa a ranar 26 ga watan Oktoba da misalin ƙarfe...
Daga nan ne ya roƙi sauran mambobin da su amince da wannan ƙuduri domin a dawowa da jihohin kuɗin da...
Sannan ƙungiyar ta miƙa saƙon jajentawa ga waɗanda suka gamu da tsautsayin ayyukan 'yan ta'adda da masu satar mutane
Haka kuma sun jajanta wa al'ummar jihar Jigawa musamman iyalan waɗanda haɗarin gobarar tankar man fetur ya rutsa da su.
Yan majalisun tarayyar Najeriya sun yi ƙaurin suna wajen cin zarafin mutane da zarar sun sami damar hakan.
Shi ma wani tsohon ma'aikaci wanda ya roƙi a sakaya sunansa, ya ce abin damuwa yadda gwamnati ke jinkiri wajen...
Sakamakon haka, ƙungiyoyin suke umartar dukkan 'ya'yansu da ke jami'o'i da sauran cibiyoyi da ke da alaƙa da su tsunduma
Ƙasar Saudiyya za ta ba da tallafin maƙudan kuɗi ga mutanen da suka rasa matsugunansu a Najeriya da wasu ƙasashe
Sannan CAF ta ci hukumar ƙwallon ƙafa ta Libya tarar Dala 50,000, da kuma umarnin biyan kuɗin cikin kwanaki 60.