HANNUN KARƁA, HANNUN BAYARWA: Yadda Trump ya sake kafa tarihi a zaɓen Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump, ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Amurka ne bayan samun ƙuri'un 'yan majalisar amintattu na zaɓen shugaban...
Shugaban Amurka Donald Trump, ya lashe zaɓen shugaban ƙasar Amurka ne bayan samun ƙuri'un 'yan majalisar amintattu na zaɓen shugaban...
Ministan Ilimin ya ce za su yi aiki da kamfanoni masu zaman kansu wajen horas da ɗalibai domin kai wa...
Wannan bayani ya fito ne daga bakin jami'an yaɗa labaran matatar, Anthony Chiejina, a ranar Lahadi.
Miliyoyin Amurkawa sun fara kaɗa ƙuri'unsu domin zaɓen shugaban ƙasa da ake karawa tsakanin Kamala Harris da Donald Trump.
Kwamitin Gwamantin Ƙwararru na Tarayya da ke duba lafiyar madatsun ruwa ya kai ziyarar aiki madatsar ruwa ta Ikere Gorge...
Gwamnatin ta ce tsare-tsaren sake fasalin hukumar tattara haraji ta jihar Kaduna (KADIRS) da gwamna Uba Sani ya kawo sun...
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya yi wa zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi alƙawarin yi wa kowa adalci wajen sharbar romon dimokraɗiyya...
Ƙungiyar fafutukar kare haƙƙin al'umma da inganta shugabanci (SERAP) ta buƙaci shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu da ya yi amfani...
Tausayinta ya kama ni, matar har da kuka. Bayan na tambaye ta kuɗin maganin sai na hi mata tiransifa na...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kira da a saki yaran da ake riƙe da su da aka maka...