Gwamnatin tarayya za ta tura Rarara da wasu India domin gani wa idanunsu yadda ake amfani da gas ɗin CNG
Wannan wata dabara ce da shirin ke son amfani da shi wajen wayar da kai da shigo da 'yan Najeriya...
Wannan wata dabara ce da shirin ke son amfani da shi wajen wayar da kai da shigo da 'yan Najeriya...
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya ta ta ce adadin marasa aikin yi ya ragu a Najeriya da kaso 4.3% a rubu'i...
Ainihin cigaban da aka samu a ɓangaren mai shi ne kaso 5.17%. Sannan abin da aka samu a rubu'i na...
A wannan shekara ce majalisar dattawa ta fitar da wani mummunan rahoto da ke nuna cewa a kowanne minti 10...
Duk da maƙudan kuɗaɗen da ake kashewa wajen kula da matatun man fetur ɗin na tsawon shekaru, matatun sun gaza...
Horas da malamai da masu taimaka musu su 26,000 kan ilimin kwamfuta da dabarun gudanar da aji da ilimin lissafi...
A yayin taron dai akwai manyan jami'an ma'aikatar noma da wakilai daga fadar gwamnatin tarayya da suka halarci sa hannun.
Ya ce a yanzu manoma a Mariga cike suke da fargabar zuwa su girbe amfanin gonarsu saboda kisa da sace...
Sannan jami'ar ta haramta sa baƙin tabarau da suran nau'in kaya masu jan hankali a cikin makarantar.
Jami’in yaɗa labarai na rukunin kamfanonin Ɗangote, Anthony Chiejina, ne ya bayyana hakan a cikin wani saƙo a ranar Lahadi.