‘Yan sanda sun tabbatar da harin ‘yan bindiga a jihar Sokoto
Ya ce mayaƙan kan zo da yawa kuma ɗauke da makamai, saboda haka yana da wahala jami’an tsaro su tantance...
Ya ce mayaƙan kan zo da yawa kuma ɗauke da makamai, saboda haka yana da wahala jami’an tsaro su tantance...
“Saboda haka, na sadaukar da wannan nasara ga al’ummar Osun masu kirki. Ina matuƙar godiya da juriyarku, karfin zuciyarku da...
PREMIUM TIMES ta ruwaito a baya cewa an fara kaɗa kuri’u da misalin ƙarfe 8:30 na safe a rumfunan zaɓe...
Kwamitin ya yaba wa rundunar sojin ruwa ta Najeriya bisa abin da ya bayyana a matsayin nuna ƙwarewa da rashin...
Gwamnan ya buƙaci rundunar ’yan sandan Najeriya da ta lura da lamarin tare da ɗauke jami’in daga Osun, yana mai
Wakilan jam’iyyar sun yi ƙorafi kan ci gaba da zaman da ‘yan jaridar ke yi kan a mzaɓar, suna masu...
Mista Adeleke ya bayyana hakan ne a bayan kaɗa ƙuri’arsa a mazaɓar Sagba Abogunde ta 2 a rukuni na 9...
Za a gudanar da zaɓen a rumfunan zaɓe 3,763 da ke cikin unguwannin zaɓe 332 na ƙananan hukumomi 30 a...
Wasu masu zaɓe sun isa rumfunan zaɓensu tun ƙarfe 6:40 na safe, inda suka tsaya suna jiran jami’an INEC domin...
Masana sun nuna damuwarsu kan lamarin ne a yayin wani taron ganawa da manema labarai gabanin taron wayar da kai...