RAHOTO NA MUSAMMAN: Yadda mata ke saɓa wa al’ada domin rufa wa kansu asiri duk da ƙalubalen da suke fuskanta
Oluwatosin Ajayi wata mace ce mai gyaran mota da kan fita aiki a kowacce rana da misalin ƙarfe 11 na...
Oluwatosin Ajayi wata mace ce mai gyaran mota da kan fita aiki a kowacce rana da misalin ƙarfe 11 na...
Gwamnatin tarayya ta fara tunanin ɓullo da tsarin karatu fallan ɗaya na shekaru 12 (haɗe firamare da sakandare wuri ɗaya)...
Mis Agbonika, ta buƙaci a sauƙaƙa tsarin biyan haraji da kuma wayar da kan al’umma domin magance matsalar.
Wannan ziyara ce da ‘yan ƙwallon ƙafar za su nuna ƙwarewarsu domin samun gurbi a ƙungiyoyi na duniya,” ya bayyana.
Shettima ya kuma ba da labarin irin yadda a lokacin da yake gwamnan Borno, musamman haihuwar kyauta wanda har yanzu...
“A yanzu da yake an samu zaman lafiya a wurare da yawa a jihar Borno, mun shirya taimaka musu su...
Idan ba don irin gudunmowar da muke bayarwa ba ba gajiyawa, rashin abinci da ya kai wani mummunan mataki a...
Ya ce ta hanyar shirin Inshora na ɗaiɗaikun mutane da na iyali (GIFSHIP), hukumar NHIA na ba da damar samun...
Kwamishinonin da abun ya shafa sun haɗa da Hudu Yunusa-Ari (Adamawa) da Ike Uzochukwu (Abia) da Nura Ali (Sokoto).
Trump ya kuma ba da tabbacin mara wa Isra’ila baya domin ta mallaki ƙasar Falasɗinu saboda iyakokinta sun yi mata...