Zai yi wuya ‘yan adawa su iya haɗa kansu gabanin zaɓen 2027 saboda son kansu – Rotimi Amaechi
Ya ce ya kamata duk wani haɗin guiwar siyasa ya dogara da aiki da tarihin shugabanci, ba kawai siyasar jam’iyya...
Ya ce ya kamata duk wani haɗin guiwar siyasa ya dogara da aiki da tarihin shugabanci, ba kawai siyasar jam’iyya...
Tsohon gwamnan jihar Anambra ya yi wannan kiran ne a ranar Juma’a yayin wani taron manema labarai domin ƙaddamar da...
Kodayake Najeriya ba ta mallaki makaman nukiliya, amma tana daga cikin muhimman ƙasashen da suka rattaba hannu kan Yarjejeniyar
Ƙungiyar ta ce an sace matar basaraken garin Baale-Dabu da ke ƙaramar hukumar Ifelodun mai suna Iya Ayoka a Dabu...
Tsohon gwamnan ya ce har yanzu shi cikakken ɗan jam’iyyar APC ne duk da raɗe-raɗin da ke yawo kan makomarsa...
Bayanan shekaru biyar daga mataki na biyu, an fahimci cewa ƙara sinadarin intismeran autogene ga Keytruda yana rage haɗarin
“Kwamitin ya ƙunshi da yawa daga cikin ’yan siyasar da suke goyon bayan, kare gwamnatin ko kuma shiga cikin wannan...
Har yanzu dai ba a samu cikakken bayani game da wuri ko masallaci ko adadin waɗanda abin ya rutsa da...
Manyan sakatarorin dindindin da ake zargin suna da hannu a lamarin su ne M.S. Danjuma, Nadungu Gagare da Richard P....
Rahoton ya kuma nuna cewa riƙe yara a makaranta bayan sun shiga na gab da zama babban ƙalubale kamar shigar...