An zabi Mataimakiyar Shugaba mace ta farko a NOUN
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ta kasance farfesa a fannin Turanci, kuma 'yar asalin Adazi-Ani, cikin karamar hukumar Ani-Ocha, a Jihar Anambra.
Ka dade a cikin jami’a ka na koyarwa shekaru da dama tun ma kafin a nada ka shugabancin NOUN.
Tsohon shugaban na Ghana ya ce wannan babbar barazana ce
Ya bada misalan hukumomin da Obasanjo ya kafa da su ka hada da EFCC, ICPC da sauran su