GAGARIMAR MATSALAR TSARO: Tsarin da ake bi a yanzu don daƙile tsaro ba ya da wani tasiri, a gaggauta yi wa matsalar kwaf-ɗaya – Abbas, Kakakin Majalisa
Ya shawarci Tinubu ya ƙara matsa wa manyan hafsoshin tsaron ƙasa lamba, kuka idan ta kama ya ɗauki wani tsatsauran ...