2027: El-Rufai ya zama babban gibin da siyasar Tinubu, Atiku da Uba Sani ke bukata yanzu gadagadan saboda fikirarsa, Daga Dr. Sule Suleiman
Dan takara zai iya samun kudi. Zai iya samun manyan ’yan siyasa. Zai iya samun motoci, ofisoshi da dubban masu...






































